KUCI GABA DA DUNKULE HANNAYEN KU...


Wani dattijo yayi wuf da wata danyan Budurwa dan shima yana so ya shiga daga ciki, kar ya zama an yi babu shi a wannan lokacin da samari suka gaza wajan aure da mako irin ta zamani, wai da sunan gudun almobazaranci,
A gefe gudu kuma dattawan sai caraf suke tayi da yammata da su raya sunnar aure da hana zinace zinace da ya yawaita ta hanyar yaudara irin na samarin zamani...
To wannan de kalubale gare ku samari masu dunkule hannu dan rowar tsiya."

Comments

Popular posts from this blog

Shimfidar Aure na biyu 2

SHINFIDAR AURE